Jerin Jihohi Najeriya dangane da Ma'aunin Cigaban Jama'a

Jerin Jihohi Najeriya dangane da Ma'aunin Cigaban Jama'a
jerin maƙaloli na Wikimedia
tutar Najeriya

Wannan shafi ya kunshi jerin sunayen jihohin Najeriya dangane da kididdigar Cigaban Jama'a (HDI), gami da Babban Birnin Tarayya. Jeri na farko daga Jami'ar Radboud Nijmegen ya jera jihohi ta hanyar salon bincike na HDI na duniya. Jeri na biyu ya jaera jihohin ta hanyar tsarin nasu daga Shirin Cigaba na Majalisar Dinkin Duniya.


© MMXXIII Rich X Search. We shall prevail. All rights reserved. Rich X Search